LYRICS

LYRICS:: Na Ba Ka – Jeremiah Gyang

Hm hm hmm
Hm hm hmm
Hm hm hmm
Hm hm hmm
CHORUS
(Ya) Allah na ba ka zuciya na [Yesu na ba ka zuciya na] – 2x
(Ya) Allah na ba ka damuwa na [Yesu na ba ka zuciya na] – 2x
Allah na ba ka zuciya na [Yesu na ba ka zuciya na] – 2x
(Ya) Allah na ba ka rayuwa na [Yesu na ba ka zuciya na] – 2x
La la la la la, la la la
La la la la la, la la la
REPEAT CHORUS
[RAP – Six Foot Plus] Allah nawa naka, sabo da haka
Hannu a tafa, godiya gare ka Allah!
Na yi na yi na yi har na kasa
Uban mu wanda ke cikin sama
Ya kamata mu dogara ga Allah
Amma ‘Dan Adam, Bil Adama’
Ya dogara ga kan sa
Shi ya sa rayuwa ta zama zaman azaba
Mu yabi Yesu mu tsira, ku zo mu taka!
Maganar Allah? Rai da lafiya
Daga samaniya, har cikin duniya
Uba da Da, da Ruhu mai Tsarki
A duk sarakuna Allah shine Sarki
Mu bi Shi da bauta, da bangaskia
Karfin mu a cikin eklisiya
Sai mu tafa, sai mu taka, ku zo mu tafa!
REPEAT CHORUS

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Random Bible verse

I pray that out of his glorious riches he may strengthen you with power through his Spirit in your inner being, so that Christ may dwell in your hearts through faith. And I pray that you, being rooted and established in love.

LYRICS

More in LYRICS

Exit mobile version