LYRICS

[LYRICS] “Nasara (Victorious)” – Dave-Contrite

Ouu………Ahh…………
If God be for us…
who can be against us?
Masu nasarane mu
Masu nasarane mu
Ina karfin shaidan tunda Yesu yana Mulki
Masu nasarane mu
Munfi gaban misali ooh
Munfi gaban misali
Ina karfin shaidan tunda Yesu yana Mulki
Masu nasarane mu
heahhhhh

Masu nasarane mu
(nmmm)
Masu nasarane mu
(masu nasara)
Ina karfin shaidan tunda Yesu yana Mulki
(nasara)
Masu nasarane mu
(masu nasaranemu)
Masu nasarane mu
(heahhh)
Masu nasarane mu
(victory is sure)
Ina karfin shaidan tunda Yesu yana Mulki
Masu nasarane mu
(masu nasarane mu)
Nasara
(namune)
Namune
(we’re more than conquerors)
Nasara namune
(heah ooo)
Ina karfin shaidan tunda Yesu yana Mulki
(babu karfin shaidan, Yesu yana Mulki)
masu nasarane mu
(masu nasarane mu)
Nasara namune
(namune namune namune)
Nasara namune
(munfi gaban misali)
Ina karfin shaidan tunda Yesu yana Mulki
(tunda Yesu yana Mulki)
masu nasarane mu

mu cire tsoro har da shakka
mu tsaya daram
Allahn jiya shine yau har gobe
Toh inna karfin mugu tunda Yesu yana mulki
masu nasarane mu
Ai munfi gaban misali
Heahh munfi gaban misali
Inna karfin shaidan tunda Yesu yana mulki
masu nasarane mu

(nasara namune)
Nasara
(namune)
Namune
(nasara)
Nasara
(ooo)
Namune
(Ina karfin shaidan)
Ina karfin shaidan
(tunda Yesu yana Mulki)
tunda Yesu yana Mulki
(kwullum yana bamu nasara)
masu nasarane mu
(nasara nasara nasara)
Nasara
(namune)
Namune
heahhhh
Nasara
(Nasara)
namune
(ina karfin shaidan)
Ina karfin shaidan
(Tunda Yesu yana mulki)
tunda Yesu yana Mulki
(kwullum yana bamu nasara akan shaidan da mugayen ruhohi)
masu nasarane mu
(heahhhhh)
Nasara
(nasara)
namune
(namune namune namune)
Nasara namune
(ooooh)
Ina karfin shaidan
(tunda Yesu)
tunda Yesu yana Mulki
(yana mulki)
masu nasarane mu

(Nasara namune)
Nasara
(nasara)
namune
(namune)
Nasara
(namune)
namune
(ina karfin shaidan)
Ina karfin shaidan
(tunda Yesu yana mulki)
masu nasarane mu

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Random Bible verse

God is spirit, and his worshipers must worship in the Spirit and in truth.

LYRICS

More in LYRICS